Dakarun rundunar soji ta ‘Operation Fansan Yamma’ sun tarwatsa sansanoni 22 na ‘yan ta’addan Lakurawa tare da kashe su da dama a jihar Sakkwato.
Haka kuma sun kwato makamai da alburusai yayin harin.
Mukaddashin babban kwamandan runduna ta 8 kuma kwamandan sashi na 2 na…
Sojoji Sun Tarwatsa Sansanonin Lakurawa 22, Tare Da Kashe Da Dama A Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>