Ƴan ta’addan ISWAP sun gamu da gamonsu a jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya bayan sun farmaki dakarun sojojiRundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ƙarƙashin Operation Hadin Kai ta yi ruwan wuta kan maɓoyar ƴan ta’addan na ƙungiyar ISWAPHare-haren da sojojin saman…
Sojojin Sama Sun Yi Ruwan Wuta kan ‘Yan Ta’addan ISWAP, an Tura Miyagu da Dama Barzahu …C0NTINUE READING >>>>