Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan ƴan ta’addan ISWAP a jihar Borno da ke yankin Arewa maso GabasSojojin na rundunar Operation Hadin Kai sun hallaka mayaƙan ƙungiyar ta’addancin har guda 32 Jami’an tsaron sun kuma yi nasarar lalalata makamai masu yawa tare da sauran…
Sojojin Sama Sun Yi Ruwan Wuta kan ‘Yan Ta’addan ISWAP, Sun Sheke Tsageru Masu Yawa …C0NTINUE READING >>>>