Sokoto: Jigon PDP Ya Dauki Nauyin Kaciyar Yara 1,000, an Kwarara Masa Yabo …C0NTINUE READING HERE >>>
Yayin da aka shiga lokacin hunturu musamman a Arewacin Najeriya, jigon PDP ya taimakawa iyayen yara marasa karfi Jigon jam’iyyar mai adawa a jihar, Faruku Fada ya dauki nauyin yara har guda 1,000 domin yi musu kaciya kyauta a jihar Dan siyasar ya ce ya dauki wannan mataki ne domin tallafawa iyayen da ba za su iya yiwa ƴaƴansu kaciya yadda ya kamata ba
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida…
>