Sokoto: Sakataren Gwamnati Ya Shiga Jarabawa, ‘Yarsa da Jikoki 3 Sun Rasu Lokaci Ɗaya

Ɗiyar sakataren gwamnatin jihar Sakkwato, Alhaji Muhammadu Bello da ƴaƴanta guda uku sun rasu a wata gobara da ta afku da tsakar dareAn ruwaito cewa gobarar ta kama ne a gidan babban sakataren ma’aikatar wasanni da ci gaban matasa, wanda shi ne mijin marigayiyarMataimakin gwamna da…

Sokoto: Sakataren Gwamnati Ya Shiga Jarabawa, ‘Yarsa da Jikoki 3 Sun Rasu Lokaci Ɗaya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment