Soshiyal Midiya Ta Ɗauki Zafi: G Fresh Alameen Ya Auri Wata Fitacciyar Ƴar TikTok

Bidiyon auren G-Fresh Alameen da Alpha Charles Borno suna rungumar juna ya jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumuntaSama da mutane miliyan 1 sun kalli bidiyon, inda wasu suka taya ‘yan TikTok din murna yayin da wasu suka soki aurenAuren G-Fresh da Alpha Charles ya jawo ka-ce-na-ce…

Soshiyal Midiya Ta Ɗauki Zafi: G Fresh Alameen Ya Auri Wata Fitacciyar Ƴar TikTok …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment