Kaduna, Najeriya. —
Kasa da watanni biyu da gwamnatin Jihar Kaduna ta jagoranci sulhu tsakanin ta da ‘yan-bindiga a yankin Birnin Gwari a jahar Kaduna, al-umomi a yankin sun fara farin cikin samun walwala ta hanyar bude kasuwanni da hanyoyin da sa baya suka gagara, yayain da wasu suke…
Sulhu Tsakanin ‘Yan Bindiga da Gwamnatin Kaduna Ya Fara Haifar Da ‘Da Mai Ido …C0NTINUE READING >>>>