‘Sun Nemi N25m’: Ƴan Sanda Sun Kama Mutanen da Suka Kashe Yaro a Katsina

‘Yan sanda sun kama Muttaka Garba da Yusuf Usman bisa laifin garkuwa da kisan wani yaro dan shekara 12 a jihar KatsinaMutanen biyu sun nemi Naira miliyan 25 a matsayin kudin fansa, amma suka kashe yaron bayan iyayensa sun gaza biyan kudinWadanda ake zargin sun amsa laifinsu bayan da…

‘Sun Nemi N25m’: Ƴan Sanda Sun Kama Mutanen da Suka Kashe Yaro a Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment