Wasu gidajen mai a sassan Najeriya sun fara sayar da litar fetur a sabon farashi awanni bayan sanarwar matatar DangoteAn rahoto cewa Dangote ya rage farashin fetur daga N970 zuwa N899.50 kan kowace lita don rage wahala ga ‘yan NajeriyaAwanni bayan sanarwar matatar, MRS da wasu dillalai…
Ta Tabbata: ‘Yan Kasuwa Sun Sauke Farashin Man Fetur, Lita Ta Koma Kasa da N1060 …C0NTINUE READING >>>>