Tabbaci Kan Bunkasuwar Tattalin Arziki Mai Dorewa A Sin

Babban ma’aunin da za a gane bunkasuwa ko karfin tattalin arzikin kasa shi ne ko wane iyali ya wadatu da ababen more jin dadin rayuwa. Ta wannan gabar ce za mu fahimci yadda kasar Sin ta yi fice ta fannin bunkasuwar tattalin arziki tsakaninta da sauran kasashen duniya. Hasali ma dai…

Tabbaci Kan Bunkasuwar Tattalin Arziki Mai Dorewa A Sin …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment