Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500
ABUJA, NIGERIA — Sai dai masana tattalin arziki na ganin yawaitar karbar rancen kudade da gwamnatin kasar ke yi, ka iya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani karin mawuyacin hali. Ministan Kasafin Kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan, a lokacin da tawagar Asusun Lamuni na Duniya, IMF suka kai masa ziyara karkashin … Read more