Za’a Dauke Wutar Lantarki Na Tsawon Makonni Biyu A Abuja

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

ABUJA, NAJERIYA —  Babbar Manajar sashen hulda da jama’a Misis Ndidi Mbah ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta sa hannu kuma ta raba wa manema labarai. Mbah ta ce za a dauke wutar ne saboda aikin gyaran hanyoyin da hukumar raya babban birnin tarayya (FCDA) ta ke yi a yankin Unguwar Apo. … Read more