Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta Nuna Damuwa Kan Yawan Kisan Fulani A Najeriya
SOKOTO, NIGERIA — A baya duk lokacin da aka samu rahoton kai hari ga wata al’umma mutane kan saukar da haushi ga kabilar Fulani da ke zaune kusa da su, saboda akasari su ne aka fi zargi da hannu ga harin ta’addanci. Sai dai daga baya, abin ya sauya zuwa kai wa Fulani hari ko … Read more