Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

ABUJA, NIGERIA —  Manazarta na ganin hakan zai bunƙasa tattalin arzikin kasar da kuma saukaka farashin kayayyaki a Najeriya. Yarjejeniyar kudin ta kunshi samar da kudin Najeriya na Naira ga ‘yankasuwar kasar Sin da kuma kudin Yuan ga ‘yan kasuwar Najeriya, domin rage dogaro da dalar… Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin … Read more

Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya

Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya

ABUJA, NIGERIA —  Jakadan Amurka a Najeriya Richard Mills ya ce kasarsa ta kashe kimanin dala miliyan takwas da dubu dari uku wajen samar da magungunan rage radadin cuta mai karya garkuwar jiki a Najeriya Jakadan ya ce Amurkan za ta ci gaba da tallafawa a fannonin kiwon lafiya, tabbatar da gaskiya da yaki da … Read more

Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500

Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500

ABUJA, NIGERIA —  Sai dai masana tattalin arziki na ganin yawaitar karbar rancen kudade da gwamnatin kasar ke yi, ka iya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani karin mawuyacin hali. Ministan Kasafin Kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan, a lokacin da tawagar Asusun Lamuni na Duniya, IMF suka kai masa ziyara karkashin … Read more