Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya

Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya

ABUJA, NIGERIA —  Jakadan Amurka a Najeriya Richard Mills ya ce kasarsa ta kashe kimanin dala miliyan takwas da dubu dari uku wajen samar da magungunan rage radadin cuta mai karya garkuwar jiki a Najeriya Jakadan ya ce Amurkan za ta ci gaba da tallafawa a fannonin kiwon lafiya, tabbatar da gaskiya da yaki da … Read more

Kofofin ECOWAS A Bude Suke Ga Kasashen Mali, Nijar Da Burkina Faso, Inji Tinubu

Shugaban Kasar Jamus Ya Ziyarci Tinubu A Fadarsa Dake Abuja

washington dc —  Jiya laraba a birnin Abuja, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewar har yanzu muradai da walwalar al’ummomin Mali da Nijar da Burkina Faso ne abubuwan da shugabannin ECOWAS ke baiwa fifiko, inda ya bada tabbacin cewa za a yi amfani da hikima da diflomasiya wajen sake zawarcin kasashen cikin kungiyar. Da … Read more

Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500

Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500

ABUJA, NIGERIA —  Sai dai masana tattalin arziki na ganin yawaitar karbar rancen kudade da gwamnatin kasar ke yi, ka iya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani karin mawuyacin hali. Ministan Kasafin Kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan, a lokacin da tawagar Asusun Lamuni na Duniya, IMF suka kai masa ziyara karkashin … Read more

Za A Kara Megawatt 150 Kan Babban Layin Lantarkin Najeriya Kan Nan Da Karshen Shekara-Adelabu

Babban Layin Lantarkin Najeriya Ya Sake Rugujewa

washington dc —  Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu, yace Najeriya ta kama hanyar kara megawat 150 kan babban layin lantarkin kasar kan nan da karshen shekarar 2024. Adelabu ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin ganawa da manema labaran fadar shugaban kasa bayan wata ganawar sirri da shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier da takwaransa na … Read more