Ganduje Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Su Kara Hakuri Da Tinubu
washington dc — Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya roki ‘yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu game da sauye-sauyen da yake aiwatarwa wadanda suka haddasawa mutane da dama kuncin rayuwa. Ganduje ya bayyana hakan ne a sanarwar da babban sakataren… Ganduje Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Su Kara Hakuri Da … Read more