Gwamnatin Kebbi Ta Baiwa Al’ummar Kirista Gudunmawar Manyan Motocin Shinkafa 3

Gwamnatin Kebbi Ta Baiwa Al’ummar Kirista Gudunmawar Manyan Motocin Shinkafa 3

washington dc —  Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya bada gudunmowar manyan motocin shinkafa 3 ga al’ummar Kirista domin tallafawa bukukuwan Kirsimeti. Mataimakin gwamnan na musamman akan harkokin addinin Kirista, Samuel Audu Dabai, ne ya sanarda hakan a zantawarsa da tashar talabijin ta… Gwamnatin Kebbi Ta Baiwa Al’ummar Kirista Gudunmawar Manyan Motocin Shinkafa 3 … Read more