Tattaunawar Shugaba Tinubu Da Manema Labarai Ta Bar Baya Da Kura

Tattaunawar Shugaba Tinubu Da Manema Labarai Ta Bar Baya Da Kura

ABUJA, NIGERIA —  Yayin da wasu suka bayyana gamsuwa da yadda Shugaban ya bayyana manufofinsa, wasu kuwa na ganin akwai bukatar ganin ayyukan sun fara yin tasiri a zahiri kafin su yarda da alkawuran da ya dauka. Manema labarai da masu sharhi na siyasa sun yi nazari kan tattaunawar, suna… Tattaunawar Shugaba Tinubu Da Manema … Read more

Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta Nuna Damuwa Kan Yawan Kisan Fulani A Najeriya

Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta Nuna Damuwa Kan Yawan Kisan Fulani A Najeriya

SOKOTO, NIGERIA —  A baya duk lokacin da aka samu rahoton kai hari ga wata al’umma mutane kan saukar da haushi ga kabilar Fulani da ke zaune kusa da su, saboda akasari su ne aka fi zargi da hannu ga harin ta’addanci. Sai dai daga baya, abin ya sauya zuwa kai wa Fulani hari ko … Read more

Matsin Tattalin Arziki Zai Shafi Hada

Matsin Tattalin Arziki Zai Shafi Hada

WASHINGTON, D. C. —  Ana gudanar da bikin Kirsimetic a ranar 25 ga watan Disambar kowacce shekara, inda mabiya addinin kirista ke tunawa da haihuwar Isa Almasihu. Bikin na Kirsimeti a wannan shekara yasha banban da sauran shekarun da suka gabata, ganin cewa yadda al’ummar Najeriya ke… Matsin Tattalin Arziki Zai Shafi Hada …C0NTINUE READING … Read more

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

WASHINGTON, D. C. —  Sakamakon fusata da suka yi da tashin gwauron zabon da farashin kayayyaki kama daga kwai zuwa makamashi suka yi a ‘yan shekarun baya-bayan nan, masu kada kuri’ar sun yi amfani da damar da suka samu wajen hukunta jam’iyyun masu mulki. Food Items on Display… Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da … Read more