Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti
washington dc — Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Laraba 25 ga watan Disamban da muke ciki da Laraba 1 ga watan Janairu mai kamawa a matsayin ranaikun domin bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara. Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, wanda ya ayyana hakan a madadin… Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti … Read more