Hari Kan Layin Lantarki Ya Jefa Abuja Cikin Duhu
washington dc — Wasu sassa na birnin tarayyar Najeriya, Abuja, sun afka cikin duhu bayan da barayi suka sake lalata babban layin lantarki na Shiroro zuwa Katampe mai karfin kilovolt 330. Sanarwar da mai magana da yawun kamfanin samar da lantarki na Najeriya (TCN), Ndidi Mbah, ya fitar a… Hari Kan Layin Lantarki Ya Jefa … Read more