Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya Rutsa Dasu
washignton dc — Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bayyana takaicinsa a kan mummunan hatsarin da ya faru yayin bikin kalankuwar yara a birnin Ibadan wanda yayi sanadiyar asarar dimbin rayuka tare da jikkata wasu da dama. Shugaban kasar ya mika sakon ta’aziyarsa ga gwamnati da… Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya … Read more