An Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Hannu A Turmutsutsin Oyo-Gwamna Makinde
washington dc — An yi asarar rayuka da dama a turmutsutsin da ya faru yayin wani bikin kalankuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo. Kakakin ‘yan sadan jihar Oyo SP Osefiso ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da aka rarrabawa manema labarai a Ibadan. SP Osifeso ya tabbatar da mutuwar… An Kama Mutanen Da … Read more