Fannoni Da Ke Kan Gaba A Kasafin Kudin 2025 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar
washington dc — Tsaro, raya kasa, lafiya da ilimi ne fannonin da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin Naira tiriliyan 47.9 da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatarwa zaman hadin giwar zaurukan majalisun kasar 2 da maraicen yau Laraba. “Ina mai farin cikin gabatar wa wannan zaman… Fannoni Da Ke Kan Gaba A … Read more