Wasu Malamai Sun Yi Zargin Rashin Bin Ka’ida Wajen Nada Shugabar Jami’ar Abuja…
ABUJA, NIGERIA. — Rahotanni sun nuna cewa rikici mai tsanani ya kunno kai akan tsarin nada sabuwar Shugabar Jami’ar Abuja da aka yi a makon da ya gabata. Lamarin da ya sa wasu Malaman Jami’ar sama da 50 suka nufi kotu don kai kukan su. Malaman sun yi zargi sabuwar Majalisar Gudanarwar… Wasu Malamai Sun … Read more