Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Taraba

Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Taraba

An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba sanadiyar wani rikicin cikin gida tsakanin membobin Ekilisiyar United Methodist Church, wace ta sake suna ta koma global Methodist Church. Jalingo, Nigeria… Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane … Read more

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

washington dc —  Shugaba Bola Tinubu ya amince da sufuri kyauta a fadin Najeriya gabanin bukukuwan kirsimeti. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan kammala taron majalisar… Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya … Read more

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami' ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

washington dc —  A yau Litinin, majalisar zartarwa ta tarayyar Najeriya ta amince da sauyawa jami’ar Abuja suna zuwa ta Yakubu Gowon. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris ne ya bayyana manema labaran fadar shugaban kasa hakan a Abuja biyo bayan taron majalisar na… Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar … Read more