EFCC Ta Kama Mutane 792 Bisa Zarginsu Da Aikata Zambar Crypto
washington dc — Hukumar EFCC mai yaki da almundahana a Najeriya ta sanar da yin gagarumin kamen mutane 792 saboda aikata laifuffuka dake da nasaba da zambar zuba jarin kudin kirifto da ta soyayyar bogi. Daraktan yada labaran EFCC, Wilson Uwujaren, wanda ya yi wa manema labarai jawabi a… EFCC Ta Kama Mutane 792 Bisa … Read more