FBI Ta Tasa Keyar Dan Najeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Damfarar Intanet Ta $6m
FBI Ta Tasa Keyar Dan Najeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Damfarar Intanet Ta $6m …C0NTINUE READING HERE>>> washington dc — Alkalin Alkalan Amurka, Susan Lehr ta sanar da tasa keyar Abiola Kayode, mai shekaru 37, daga kasar Ghana zuwa gundumar Nebraska, ta Amurka kan zargin samunsa da hannu a zambar dala miliyan 6 ta intanet. … Read more