Za A Kara Megawatt 150 Kan Babban Layin Lantarkin Najeriya Kan Nan Da Karshen Shekara-Adelabu
washington dc — Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu, yace Najeriya ta kama hanyar kara megawat 150 kan babban layin lantarkin kasar kan nan da karshen shekarar 2024. Adelabu ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin ganawa da manema labaran fadar shugaban kasa bayan wata ganawar sirri da shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier da takwaransa na … Read more