Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya

Babu Sabon Nau'in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya

Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Jami’in ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a, Kachollum Daju, ya tabbatar da cewa wasikar da aka aikewa shugabanin asibitoci da manyan daraktocinsu wacce sakonta ya bayyana a baya-bayan nan, an aikata ne domin gargadi amma ba don tada hankalin … Read more

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Majalisar Dattawan Najeriya ta zartar da dokar matsakaicin kasafin kudi da ta dabarun sarrafa kudi domin aiwatarwar gwamnatin tarayyar kasar. Zartar da dokar ya biyo bayan gabatar da rahoton da shugaban kwamitocin … Read more

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a kudirin gyara dokar haraji. “Shugaba Tinubu … Read more