Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara

Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara

Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>> Zamfara, Nigeria —  Lamarin dai ya faru ne a kauyen Yar Tashar Sahabi dake Gundumar Dansadau a Karamar hukumar Mulkin Maru a Jihar Zamfara, kwanaki kadan bayan da wata nakiyar ta tashi da wata motar dakon kaya akan gadar shiga garin ‘Yar Galadima duka … Read more

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Mataimakin gwamnan jihar Borno, Umar Kadafur, da fiye da wasu fasinjoji 100 sun tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin jirgin sama sa’ilin da injin wani jirgin saman kamfanin Max Air ya … Read more

Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya

Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya

Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Tsofaffin sojojin da suka yi ritaya karkashin inuwar Gamayyar Sojoji ‘Yan fansho dake Abuja sun mamaye ma’aikatar kudi ta tarayyar Najeriya da safiyar yau alhamis akan rashin biyansu kaso 20 zuwa 28 cikin 100 na karin albashin da aka yi daga … Read more