Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja

Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja

Abuja, Najeriya —  Rundunar ‘yansandan babban birnin Najeriya Abuja ta tabbatar da aukuwar tashin bam a wata makarantar Islamiyya mai suna Tsangayar Sani Usthman a kauyen Kuchibiyu da ke karamar hukumar Bwari. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Josephine Adeh ta ce an… Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din … Read more

El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC

El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC

washington dc —  Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya musanta rade-radin cewa ya fice daga APC tare da sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Da yake martani game da rade-radin a shafinsa na X, El-Rufa’i ya bukaci al’umma su yi watsi da jita-jita da karerayin da ake… El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC … Read more

Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu

Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu

WASHINGTON, DC. —  Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a sassan daban-daban na kasar, cikin su har da wani mai shirya fina-finai a masana’antar Nollywood da ya sami horo a kasar… Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu … Read more

Za’a Dauke Wutar Lantarki Na Tsawon Makonni Biyu A Abuja

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

ABUJA, NAJERIYA —  Babbar Manajar sashen hulda da jama’a Misis Ndidi Mbah ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta sa hannu kuma ta raba wa manema labarai. Mbah ta ce za a dauke wutar ne saboda aikin gyaran hanyoyin da hukumar raya babban birnin tarayya (FCDA) ta ke yi a yankin Unguwar Apo. … Read more