Yadda Za A Magance Yin Cushe A Kasafin Kudi
washington dc — A sakon da ya wallafa a shafin sada zumunta na X a yau Talata, Shehu Sani yace, “hanya daya tilo ta magance yin cushe cikin kasafin kudi ita ce yin dokar da zata haramtawa ‘yan majalisa sauya fasalin kasafin kudin da hukumomi da ma’aikatun gwamnati suka gabatar… Yadda Za A Magance Yin … Read more