Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur

Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur

washington dc —  Bankin duniya ya baiwa Najeriya rancen dala bilyan 1.5 domin baiwa gwamnatin tarayya damar aiwatar da kadan daga cikin sauye-sauyen tattalin arziki, ciki harda janye tallafin man fetur da bullo da sabbin manufofin haraji. Hakan na zuwa ne bayan da babban bankin yace ya… Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 … Read more

Matatar Man Warri Ta Fara Aiki

Matatar Man Warri Ta Fara Aiki

washington dc —  Shugaban kamfanin man fetur din Najeriya (NNPCL), Mele Kyari ne ya bayyana hakan yayin rangadin duba matatar daya gudanar a yau Litinin. Matatar da aka kafa a 1978 karkashin kulawar NNPCL, an assasata ne da nufin samarda albarkatun man fetur ga kasuwannin yankunan kudanci… Matatar Man Warri Ta Fara Aiki …C0NTINUE READING … Read more