Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe
Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc — Mutane 12, da suka hada da maza manya 10 da babbar mace 1 da karamar yarinya 1 sun mutu a wani hatsarin motar da ya faru a kan hanyar Bayamari zuwa Geidam ta jihar Yobe a jiya Talata. Kwamandan shiyar … Read more