Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya
Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc — Tsofaffin sojojin da suka yi ritaya karkashin inuwar Gamayyar Sojoji ‘Yan fansho dake Abuja sun mamaye ma’aikatar kudi ta tarayyar Najeriya da safiyar yau alhamis akan rashin biyansu kaso 20 zuwa 28 cikin 100 na karin albashin da aka yi daga … Read more