Dan Najeriya Ya Samu Lambar Yabo A Abu Dhabi
Washington D.C. — AbdulLateef Olaosebikan ya lashe lambar yabo a gasar ZAYED ta samar da ci gaba mai dorewa a duniya da ke wakana a Abu Dhabi a Hadaddiyar Daular Larabawa. Olaosebikan ya karbi kyautar ne karkashin kamfaninsa na NaFarm Foods da ke jihar Kadunan Najeriya wanda ya shiga gasar… Dan Najeriya Ya Samu Lambar … Read more