Ina Nan Da Raina – Shugaban INEC
Washington D.C. — Shugaban Hukumar zabe ta INEC a Najeriya, Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce yana nan da ransa. An yi ta ramadidin cewa shugaban hukumar ta INEC ya rasu a ‘yan kwanakin nan. Sai dai cikin wata sanarwa da mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai, Rotimi Oyekanmi ya… Ina Nan Da Raina – … Read more