Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

WASHINGTON, D. C. —  Sakamakon fusata da suka yi da tashin gwauron zabon da farashin kayayyaki kama daga kwai zuwa makamashi suka yi a ‘yan shekarun baya-bayan nan, masu kada kuri’ar sun yi amfani da damar da suka samu wajen hukunta jam’iyyun masu mulki. Food Items on Display… Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da … Read more

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci …C0NTINUE READING HERE >>> Washington DC —  Majalisar mulkin soji ta kasar Burkina Faso ta kori Firaministan rikon kwarya Apollinaire Joachim Kelem de Tambela, tare kuma da rusa gwamnatin kasar, a cewar wata sanarwar dokar da ofishin shugaban mulkin soji Ibrahim Traore ya fitar a jiya … Read more