Kasar Sin na kiyaye wata al’ada ta tsawon shekaru 35 a fannin diflomasiyya, wato a farkon kowace shekara, ministan harkokin wajen kasar kan yi ziyararsa ta farko a nahiyar Afirka. A wannan shekara ma haka aka yi, inda daga ranar 5 zuwa 11 ga wata, ministan harkokin wajen kasar Sin…
Tagomashi Da Alfanun Kiyaye Al’adar Ziyartar Afirka A Farkon Shekara Da Ministan Harkokin Wajen Sin Ke YiTagomashi Da Alfanun Kiyaye Al’adar Ziyartar Afirka A Farkon Shekara Da Ministan Harkokin Wajen Sin Ke Yi …C0NTINUE READING >>>>