Yawan takardun Naira da ke hannun ‘yan Nijeriya ya kai tiriliyan 4.8 a watan Nuwamban 2024 duk da ƙarancin kuɗi da ake fama da shi a ƙasar.
Rahoton Babban Bankin Nijeriya (CBN), ya nuna cewa adadin ya ƙaru da kashi 7 cikin 100 idan aka kwatanta da watan Oktoban 2024, inda ya tashi…
Takardun Kuɗi Sun Ƙaru Zuwa Naira Tiriliyan 4.8 Duk Da Ƙarancin Kuɗi A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>