washington dc —
Yawan kudaden tallafin da gwamnatin tarayyar Najeriya ke zubawa wajen samar da lantarki ya karu zuwa Naira biliyan 199.64 a watan Disamban 2024, a cewar bayanan da aka samo daga hukumar kayyade farashin lantarki ta Najeriya (NERC).
A cewar rahoton da aka fitar tallafin…
Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024 …C0NTINUE READING >>>>