Hukumar Kula da Lantarki ta N8jeriya (NERC), ta bayyana cewa tallafin da gwamnatin tarayya ke bayarwa wajen samar da lantarki ya karu zuwa Naira biliyan 199.64 a watan Disamba 2024.
Rahoton ya nuna cewa tallafin ya karu da kashi 2.76 cikin 100, daga Naira biliyan 194.26 a watan Nuwamba…
Tallafin Wutar Lantarki Ya Kai Naira Biliyan 199.64 A Nijeriya – NERC …C0NTINUE READING >>>>