Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araqchi, ya gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin daga ranar 27 zuwa 28 ga watan Disambar shekara ta 2024 da ta gabata, inda ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Sin Wang Yi, da kuma zantawa da wakilin CMG, wato babban rukunin gidajen…
Tattaunawar Wakilin CMG Da Ministan Harkokin Wajen Iran …C0NTINUE READING >>>>