Tinubu Kori Shugaban Hukuma Kasa da Awa 24 bayan Bashi Mukami …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye a hukumar raya yankin Kudu maso Gabas na Najeriya (SEDC)Tinubu ya maye gurbin mutumin da ya naɗa a matsayin shugaban hukumar ƙasa da sa’o’i 24 bayan ya ba shi muƙaminNaɗe-naɗen da shugaban ƙasa mai girma Bola Tinubu, ya yi dai na buƙatar amincewar majalisar dattawan Najeriya
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
FCT, Abuja – Shugaban…
>