Tinubu Na Alhinin Kisan Sojoji, Ya Umarci A Gudanar Da Bincike

washington dc — 

A yau Alhamis, Shugaban Najeriya Bola Tinubu ke alhinin mutuwar sojojin suka mutu sakamakon harin da aka kai kan sansaninsu da ke Sabon Gida a yankin Damboa na jihar Borno.

Tinubu a sanarwar da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga ya fitar, ya bayyana tausayawarsa ga…

Tinubu Na Alhinin Kisan Sojoji, Ya Umarci A Gudanar Da Bincike …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment