Shugaban APC na kasa ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za su samu saukin rayuwa da farin ciki a sabuwar shekarar da za a shigaAbdullahi Umar Ganduje ya ce Bola Tinubu na da halin kirki da fatan ci gaban Najeriya irin na su Saudauna da Tafawa ƁalewaTsohon gwamnan Kano ya ce alamu sun…
“Tinubu na da Hali Irin na Sardauna,” Ganduje Ya Hango Abin da Zai Faru a 2025 …C0NTINUE READING >>>>