Tinubu Na Son Ganin Kowa Ya Daina Kwana Da Yunwa A Nijeriya – Minista

Tinubu Na Son Ganin Kowa Ya Daina Kwana Da Yunwa A Nijeriya – Minista …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya bayar da fifiko kan samar da abinci ga ‘yan kasa, domin yana son ganin babu wanda zai kwana da yunwa.

Karamin ministan noma, Aliyu Abdullahi, ya ce tun bayan hawan shugaba Tinubu a watan Mayun 2023, gwamnati ta kaddamar da shirye-shiryen tabbatar da wadatar abinci a kasar nan.

Da yake magana a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Sunrise Daily, ministan ya ce shugaba Tinubu ya mayar da hankali sosai kan noma…

>

Leave a Comment