Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa jami’ar tarayya a Kudancin Kaduna don magance bukatun ilimi da ci gaban yankinMataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana haka tare da cewa ana duba kafa cibiyar lafiya a Kafanchan, jihar KadunaShettima ya jaddada goyon bayan…
Tinubu Ya Amince a Kafa Sabuwar Jami’a a Kudancin Kaduna, Shettima Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>