Tinubu Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Riƙa Yi Wa Shugabanni Addu’a

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya roƙi ƴan ƙasar su riƙa yi wa shugabanninsu addu’a, inda ya bayyana cewa ƙasar na kan hanyar dawowa kan turba.

A cikin sanarwar da ya fitar don taya mabiya addinin Kirista murnar Kirsimeti, Shugaba Tinubu ya ce yana buƙatar ‘yan Nijeriya su ci…

Tinubu Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Riƙa Yi Wa Shugabanni Addu’a …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment