Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika ta’aziyya ga gwamnatin jihar Jigawa bisa rasuwar mahaifiyar gwamnaHajiya Maryam Namadi ta koma ga Allah a ranar Laraba, inda aka yi jana’izarta ba tare da gwamna Umar Namadi baShugaba Tinubu ya shawarci iyalan Namadi da su dora a kan ayyukan…
Tinubu Ya Mika Sako ga Gwamnan Jigawa, Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Namadi …C0NTINUE READING >>>>